Yau Litinin kotun sauraren karan zaben gwamna a jihar Bayelsa ta soke zaben gwamna Duoye Diri.
An rantsar da Mista Duoye Diri rana 14 ga watan February na wannan shekarar 2020, jam'iyyar (ANDP) ko "Advanced Nigeria Democratic Party” ce ta shigar da karan.
Jam'iyyar ANDP take dalilin da yasa ta shigar da karan shine saboda Logon ta da sunan ta bai fito ba a jikin ballot paper a ranar zaben jihar, alhali sun cika dukkan ka'idojin tsayawa takara, sun saya tickets, sun kaiwa INEC sunan 'yan takaran su.
Amma kawai sai suka ga babu su akan kuri'a, tare da cewa sunyi kamfen, sun kashe kudade.
.
Dan haka kotun tace ba'a yi adalci ma jam'iyyar ANDP ba, dan haka ta soke zaben gwamna jihar Mista Duoye Diri na jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar ANDP ta bukaci a sake sabon zabe a jihar.
0 Comments