Ashekarar 2001_2002 zidane yazo madrid daga juventus.Agasar champion leangue semi final na shekarar 2001_2002 anan zidane yafara cin barcelona NOV CAMP awasanda madrid ke cin barcelona 2_0 ahaduwar farko,ahaduwa ta 2 kuma duka achampion leangue semi final anyitane asantiago Bernebeu inda anan akayi wasan 1_1 tsakanin madrid da barcelona.Andauki Kwallon Zidane dayaci Barcelona agida amatsayin kwallon datafi kowace kyau agasar champion leangue kafin kuma ashekarar yaci Bayerleverkusen awasan final na champion leangue inda aka dauki itama wannan kwallon amatsayin 1 daga cikin fitattun kwallaye agasar champion leangue.Magoya bayan Madrid sunrunka rera ma zidane waka tare da kiranshi QUELQUAL BARCELONA Ma'ana dodon Barcelona Ayaren spain kenan.
.Ashekarar 2003 zidane yaci Barcelona kwallo 1 agasar laliga a nov camp inda madrid kecin barcelona 2_1
Ashekarar 2004_2005 zidane yaci barcelona kwallo 1 awasanda madrid ke doke barcelona daci 4_2.
Zidane yaci kofin laliga 1 ne cikin shekara 5 dayayi amadrid inda alokacin valencia da Barcelona ne suka runka daukar kofin sau 2_2 kowanensu cikin shekara 4 ata 5 kuma madrid tadauka inda kuma ashekarar zidane ya aje ma madrid kwallo.
.LUIS ENRIQUE.
.
.luis enrique asalinshi dan wasan madrid ne kuma yayi shekara 5 areal madrid inda ashekarar 1996 madrid tasallameshi amatsayin Free transfer inda yatafi Barcelona.Luis enrique yabuga wasannin Elclassico da madrid tarunka yi da barcelona sai dai shi kwallo 1 kawai yaci madrid..
.
.Alokacinda ya amshi jagoranci barcelona ashekarar 2014_2015 wasan farko a elclassico luis enrique tareda barcelona sunsha kashi hannun madrid da ci 3_1 inda kuma haduwa ta 2 madrid tasha kashi hannun barcelona da ci 2_1. Kuma awatan November barcelona kecin madrid 4_0 asantiago bernebeu.
.
A Sannan sun haɗu sau uku a matsayin su na masu horarwa a ƙungiyoyin guda biyu. Kowannensu ya sami nasara sau ɗaya, sai kunnen doki guda 1.
Waɗannan mutane guda biyu suna da muhimmin tarihi a ƙungiyarsu da ba zasu taɓa mantawa dashi ba. Zidane ya lashe kofin nahiyar zakarun Turai a shekarar 2002 a Real madrid yana matsayin ɗan wasa, haka kuma ya lashe kofin sau uku a jere yana matsayin mai horarwa.
Luis Enrique ya lashe kofin laliga guda biyu a Barcelona yana matsayin ɗan wasa a shekarar 1997–98 da kuma 1998–99 , sannan ya lashe guda 1 a Real madrid yana matsayin ɗan wasa a shekarar 1994/95, sannan ya kuma lashe laliga guda 2 yana matsayin mai horarwa a Barcelona a shekarar 2014–15 da kuma 2015–16 . A Tarihin Luis Enrique bai taɓa lashe Champions League yana ɗan wasa ba, sai ya lashe yana matsayin mai horarwa a 2015.


0 Comments