sabon tsarin siyan data a layin mtn












Barka da Safiya yau shafin namu na dauke ne da wani sabon tsarin siyan data a layin mtn wadda

Anfi sanin lambobin kamar haka *131*65# to yanzu mtn sun canja

Wanan sabon kamar yadda ake siyan wancan  a naira 200 to shima wanan haka ne basu kara kudin

Saboda halin lockdown da ake ciki  ba tare da bata lokaci ba zan fara bayanin yanzu. Da farko

Kasamu layinka na mtn wadda akalla yakai wata kamar shida ko biyar. Dan gaskiya sababbin layuka basu cika yiba


Saika danna   *567*140# nan take idan suka CE maka is no eligible to layinka bazai ba saika sake gwadawa a wani layin amma idan suka CE maka do you want purchase 1gb at 200 naira to layinka nayi

Wanan data kwana 7 yake expire Allah bada sa a kuyi share wasu ma su amfana

2 200mb akan naira 50 shi kuma kusam  yana Aiki kowane layi  shima 7 days yake expire

Shi kuma lambobin siyan datan shine
*131*25#   allah bada sa a

Written by Alhasan admin

Post a Comment

0 Comments