Yadda zakai free browsing a layin glo ta hanyar amfani da 24clan VPN lite


Assalamu'alaikum. Bayan dogon lokaci da muka dauka bamuyi post ba hakan ya faru ne sakamakon gyaran da mukayi a shafin amma yanzu komai ya kawo daidai
Ba tare da bata lokaci ba. Ga bayanin anan kasa.
Kasami Layin Glo Wanda Yake Akan Tsarin Glo New Yakata, Bayan ka sameshi saika danna #100#(sune lambar duba data bonus dinka)




Bayan ka danna lambobin dana bayar a sama , to sune zaka gane wane tsari ne layinka na glo yake akai, da zaran kunga NEW GLO YAKATA to kaci sa'ar layinka yanayi,
saika sanya card na #200 a layinka na Glo zasu baka Bonus na Data ma'ana NEW YAKATA BONUS MB, bayan kaga bonus dinka Saika bude 24clan VPN Lite,


KUDINKA DA DATAR LAYIN NAKA NA GLO BAZASU TABASU BA
KAWAI KAYI UPDATE NA 24CLAN VPN TWEAKS DINKA, SANNAN KA ZABI NG| GLO YAKATA UNLIMITED SANNAN KA DANNA CONNECT
Domin maida sim dinka zuwa tsarin new glo yakata saika danna *230# domin duba bonus balance saika danna *230# wannan domin 'yan nigeria kadai
Domin Sauke Manhajar 24clan VPN Lite, kudanna link dake a kasa

----------------------------------
  •                               

Post a Comment

0 Comments