Shin da gaske waya na shan caji lokacin zafi ???




salama alaikoom barka da azumi da fatan Allah ya karbi ibada ameen


Yau za nayi magana ne akan yarda waya ke saurin daukan zafi lokacin zafin rana kamar wanan lokacin da muke ciki


Eh gaskiya ne waya na daukan zafi a wanan lokacin na zafi musamman da rana


Idan ka karbo ta daga caji hakan yana faruwa ne sanadiyyar IC NATA saboda canjin yanayi da aka samu  wani lokacin ma idan ka karbo cajin wayarka zaka jita kamar an dumamata da wuta


Abubuwanda zakana mata shine kana rage yawan amfani da ita

Sai dai da dare lokacin yanayi zafi yayi kasa sosai saboda waya a lokacin zafi bata son takurawa sosai saboda ita waya tana tafiya ne da yanayin da wurin ke ciki idan zafi ne zakaji tana yawan daukan zafi


Wani idan yaji wayarsa ta dauki zafi zaiyi tsammanin ta samu matsala ne a a ko kadan


Pls comments and share

Post a Comment

0 Comments